Back to Africa Check

Kamfanin Dangote Cement a Najeriya basu rage farashin siminti da kashi 50% ba

A TAƘAICE: Wani rubutu a kafafen sada zumunta na cewa kamfanin siminti na Dangote sun rage farashin buhu guda na simintin da kashi 50%. Kamfanin sun ce ba haka ba ne. 

 

“Yanzu-yanzu: SIMINTIN DANGOTE YANZU N2700 NE DAGA 1 GA WATAN OKTOBA, 2023. Dangote ya bayyana sabon farashin siminti da ya karye da kashi 50% daga ranar 1 ga watan Oktoba inda ya koma daga N5500 zuwa N2700,” cewar wani rubutu da aka wallafa a Instagram

Kamfanin Dangote Cement Plc na daga cikin manya kamfanin da ke yin siminti mafi girma a Africa, kamfanin na da hedikwata a Legas, Najeriya. Ɗaya ne daga cikin rukunin kamfanin Dangote Group, wanda biloniya Aliko Dangote ya mallaka. 

Rubutun ya samu masu so har 1,300 da masu tsokaci har mutum 170. 

Mun ci karo da makamanciyar da’awar a Facebook a nan, nan, nan da nan, sannan a Instagram ma a nan, nan, nan, nan da nan

Dangote Cement sun karya farashin siminti? Mun bincika. 

DangoteCement_False

‘Labaran Ƙarya ne’

A watan Agusta 2023, kamfanin ya shaidawa gidajen jarida cewa farashin siminti yana kamawa tsakanin N4,010 zuwa N4,640. 

Ya kuma bayyana cewa farashin buhun siminti zai iya kaiwa har N5,300 idan an ƙara da kuɗin ɗaukar kaya. .

Dangote sun musanta da’awar ta tafafen sada zumunta, wadda mai magana da yawun kamfanin Anthony Chiejine ya kira da “labaran ƙarya”. 

 

Republish our content for free

We believe that everyone needs the facts.

You can republish the text of this article free of charge, both online and in print. However, we ask that you pay attention to these simple guidelines. In a nutshell:

1. Do not include images, as in most cases we do not own the copyright.

2. Please do not edit the article.

3. Make sure you credit "Africa Check" in the byline and don't forget to mention that the article was originally published on africacheck.org.

For publishers: what to do if your post is rated false

A fact-checker has rated your Facebook or Instagram post as “false”, “altered”, “partly false” or “missing context”. This could have serious consequences. What do you do?

Click on our guide for the steps you should follow.

Publishers guide

Africa Check teams up with Facebook

Africa Check is a partner in Meta's third-party fact-checking programme to help stop the spread of false information on social media.

The content we rate as “false” will be downgraded on Facebook and Instagram. This means fewer people will see it.

You can also help identify false information on Facebook. This guide explains how.

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.
limit: 600 characters

Want to keep reading our fact-checks?

We will never charge you for verified, reliable information. Help us keep it that way by supporting our work.

Become a newsletter subscriber

Support independent fact-checking in Africa.