Garlic cure Hausa Tafarnuwa bata maganin chlamydia- ƙwayar cutar da ake yaɗawa ta hanyar jima’i, wadda zata iya jawo mummunar illa, don haka a je a sha magungunan da likita zai bayar.